The Garshinci state Kano Diaries
The Garshinci state Kano Diaries
Blog Article
A wata sanarwa da jam'iyyar ta fitar ranar Juma'a a Abuja, Abdullahi Abbas ya ce ya kamata gwamna Kabir Yusuf ya san cewa idan har ya ci gaba da gudanar da zaɓen na to "tamkar ya gayyato rashin zaman lafiya ne a jihar ta Kano."
Tun da farko kakakin rundunar ƴansandan Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya fitar da sanarwa cewa Solar samu hukuncin kotu da ta buƙaci su koma gefe a ranar zaɓen.
Our staff has chosen to suit your needs a list of resort in Falkenstein categorised by value for cash. E book your hotel space at the best cost.
Sai dai lauyan da ke kare jam'iyyar APC mai adawa ya ce hukuncin da kotun ta yi yanzu ba shi ne abin da suke ƙalubalanta ba da ma, yana mai cewa suna ƙalubalantar shugabancin hukumar zaɓe ne ba haƙƙinta na gudanar da zaɓe ba.
Maphill maps will never be as comprehensive as Google maps or as specific as created by professional cartographers. Our purpose is different. We wish to redefine the knowledge of identifying the whole world throughout the maps.
Babbar kotun jihar Kano ta umarci hukumar zaɓe ta jihar ta ci gaba da shirin gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi da ta shirya yi ranar Asabar, bayan wata kotun ta hana yin hakan.
No map sort or map style is the greatest. The ideal is that Maphill allows you to examine Garshinci from many different angles and Views.
A cewar Mai Shari'a Ma'aji, tsarin mulki ne ya bai wa Kansiec damar gudanarwa, da saka ido, kan zaɓen ƙananan hukumomi, kuma duk wani yunƙuri na daƙile hakan ya saɓa wa doka.
Do you think the maps are far too lovely to not be painted? No, this is simply not art. All area maps of Garshinci are established depending on genuine Earth details. This really is how the entire world appears like.
Kiyawa ya wallafa wani hoto a shafinsa na Facebook, sannan ya rubuta cewa: “Ranar 23/ten/2024 da jami'an tsaro suka kammala shirin bayar da tsaro, da tsara jadawalin jami'an da za a tura a kowacce akwati na zaɓen ƙananan hukumomi mai zuwa, sai ga umarnin kotu cewa kada mu shiga zaɓen. "To mun bi umarnin kotun, amma fa za mu fito domin tabbatar da tsaro."
This map is out there in a common graphic format. You'll be able to copy, print or embed the map very simply. Similar to another graphic.
The NPC urged authorities to analyze and rectify the alleged irregularities that marred the election.
Curiously, the election was originally confronted with litigation makes an attempt to halt it from holding. Having said that, the Kano State Large Court intervened, granting KANSIEC Garshinci state Kano the authority to move forward With all the elections and nullifying all makes an attempt by political functions to halt the exercising.
“Governor Yusuf’s steps are a immediate assault on democratic values, and his disregard for judicial orders can be a threat for the rule of law.